ReadDAN MAFIYA | Al_Ashtar

Read DAN MAFIYA  - IDNEWS24.com

DAN MAFIYA

Authors: Al_Ashtar

Genre: Horror

Update: 08-11-2022

Status: Ongoing

Favorites / 4097669 Views
Read

Ko kusa baku shirya sanin me yake faruwa a cikin wannan duniyar ba... Hankalinku ba zai iya kai wa na sanin abinda wasu mutanen ke iya aikatawa ba domin samun ƙarfin iko, kuɗi da kuma muƙami.
Matashin yaro wanda baya buƙatar komai da ya wuce ganin ya samu abinda zai saka a bakinsa. saidai babu hali. Har zuwa lokacin da ya faɗa hannun wani mutum da ya yanke shawarar sauya masa rayuwa. Amma ta wacce hanya? Ku sani cin naman mutum da shan jinin mutum ba komai ba ne akan irin rayuwar da wannan saurayi ya yi...

Ya aikata abubuwa da dama na tsoratarwa wanda baku zato a duniyar nan kafin ya cimma burinsa...

A cikin wannan sabon labari ADAMU zai nuna muku duk abubuwan da ya gani kuma ya aikata dan samun biyan buƙatarsa... Abubuwan da baku shirya karanta su ko karɓan su a cikin ƙwaƙwalanku ba.

ƊAN MAFIYA 💀

Ko kun shirya cin abinci a kwano ɗaya da matattu? Shin ko kun shirya karanta wannan labari mai cike da ban tsoro da ƙyamatarwa?