ReadBA'A KANTA FARAU BA | UmmAsghar

Read BA'A KANTA FARAU BA - IDNEWS24.com

BA'A KANTA FARAU BA

Authors: UmmAsghar

Genre: New Adult

Update: 22-02-2023

Status: Completed

Favorites / 4097669 Views
Read

Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin sauyi sosai a tare dani".